Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 9:31 - Sabon Rai Don Kowa 2020

31 Asirce sai ya aiki manzanni wajen Abimelek, yana cewa, “Ga’al ɗan Ebed da ’yan’uwansa sun zo Shekem suna kuma zuga birnin sun tayar maka.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

31 Ya aiki jakadu wurin Abimelek a Aruma, ya ce, “Ga fa Ga'al, ɗan Ebed, da 'yan'uwansa sun zo Shekem, suna kutta garin ya tayar maka.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 9:31

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy