Mahukunta 9:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 Bayan sun tafi gonaki suka tattara inabi suka matse su, sai suka yi biki a haikalin allahnsu. Yayinda suke ci da sha, sai suka la’anci Abimelek. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki27 Suka tafi gona, suka ɗebo inabi, suka matse, suka yi biki a gidan gunkinsu. Suka ci, suka sha, suka zazzagi Abimelek. Viz kapitola |