Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 8:32 - Sabon Rai Don Kowa 2020

32 Gideyon ɗan Yowash ya rasu da kyakkyawan tsufa aka kuma binne shi a kabarin Yowash mahaifinsa a Ofra na mutanen Abiyezer.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

32 Sa'an nan Gidiyon, ɗan Yowash, ya rasu da kyakkyawan tsufa. Aka binne shi a kabarin Yowash mahaifinsa, a Ofra, birnin kabilar Abiyezer.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 8:32

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy