Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 8:24 - Sabon Rai Don Kowa 2020

24 Kuma ya ce, “Ina da roƙo guda ɗaya, cewa kowannenku ya ba ni ’yan kunne daga rabon ganima.” (Al’adar mutanen Ishmayel ce su sa ’yan kunnen zinariya.)

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

24 Ya ci gaba ya ce, “Ina roƙon kowannenku ya ba ni 'yan kunne daga cikin ganimar da ya kwaso.” (Gama Madayanawa suna da 'yan kunne na zinariya, gama su mutanen hamada ne.)

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 8:24

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy