Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 8:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Zeba da Zalmunna suka ce masa, “Zo, ka yi da kanka. ‘Yadda mutum yake haka ƙarfinsa.’ ” Ta haka Gideyon ya matso gaba ya kashe su, ya ɗauki kayan ado daga wuyar raƙumansu.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

21 Sai Zeba da Zalmunna suka ce, “Tashi da kanka, ka kashe mu, gama yadda mutum yake haka kuma ƙarfinsa yake.” Gidiyon kuwa ya tashi ya kashe Zeba da Zalmunna. Ya kwance kayan ado daga wuyan raƙumansu.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 8:21

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy