Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 8:19 - Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Gideyon ya ce, “Waɗannan ’yan’uwana ne, ’ya’yan mahaifiyata. Muddin Ubangiji yana a raye, da a ce kun bar su da rai, da ba zan kashe ku ba.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

19 Gidiyon ya ce musu, “Su 'yan'uwana ne, mahaifiyarmu ɗaya. Da ba ku kashe su ba, da ba zan kashe ku ba.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 8:19

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy