Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 7:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Yayinda kowannensu ya tsaya a inda yake kewaye da sansanin, dukan Midiyawa suka fito da gudu, suna kuka yayinda suke gudu.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

21 Kowannensu ya yi tsaye a inda yake kewaye da sansanin. Dukan rundunar Madayanawa kuwa suka gudu, suna ihu.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 7:21

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy