Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 6:19 - Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Sai Gideyon ya shiga ciki, ya gyara ’yar akuya ya dafa, da garin efa ya yi burodi marar yisti. Da ya sa naman a kwando, romon kuma a tukunya, sai ya fito da su waje ya miƙa masa su a ƙarƙashin itacen oak.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

19 Gidiyon ya tafi gida, ya yanka ɗan akuya, ya dafa, ya yi waina marar yisti ta gāri mudu guda. Ya sa naman a kwandon, romon kuwa ya zuba a tukunya, ya kawo, ya miƙa masa a gindin itacen oak.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 6:19

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy