Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 6:17 - Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Gideyon ya ce, “In lalle na sami tagomashi a gabanka, to, ka ba ni wata alamar da ta nuna lalle kai kake magana da ni.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

17 Gidiyon kuwa ya ce masa, “Idan ka amince da ni, ka nuna mini alama don in sani kai kake magana da ni.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 6:17

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy