Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 5:9 - Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Zuciyata tana tare da ’ya’yan sarakunan Isra’ila, tare da masu niyyar ba da kansu da yardan rai cikin mutane. Yabo ya tabbata ga Ubangiji!

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

9 Zuciyata tana wajen shugabannin yaƙi na Isra'ila, Da mutanen da suka ba da kansu da farin ciki. Yabo ya tabbata ga Ubangiji!

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 5:9

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy