Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 5:31 - Sabon Rai Don Kowa 2020

31 “Ta haka bari dukan abokan gābanka su hallaka, ya Ubangiji! Amma bari waɗanda suke ƙaunarka su zama kamar rana sa’ad da ta fito da ƙarfinta.” Sa’an nan ƙasar ta sami zaman lafiya shekara arba’in.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

31 Ta haka, ya Ubangiji ka sa maƙiyanka su mutu, Amma abokanka su haskaka kamar fitowar rana! Ƙasar kuwa ta zauna lafiya shekara arba'in.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 5:31

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy