Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 5:26 - Sabon Rai Don Kowa 2020

26 Hannunta ya ɗauki turken tenti, da hannunta na dama ta ɗauko guduma. Ta bugi Sisera, ta ragargaza kansa, ta ragargaza ta huda kunnensa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

26 Ta ɗauki turken alfarwa a hannunta, Ta riƙe guduma a guda hannun, Ta bugi Sisera, kansa ya fashe, Ta kwankwatse kansa, ya ragargaje.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 5:26

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy