Mahukunta 5:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Daga sama taurari suka yi faɗa, daga bakin tekuna suka yi yaƙi da Sisera. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki20 Daga sama, taurari suka yi yaƙi, Suna gilmawa a sararin sama Suka yi yaƙi da Sisera. Viz kapitola |