Mahukunta 5:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 “Sa’ad da ’ya’yan sarki a Isra’ila suka yi jagora, sa’ad da mutane suka niyya su ba da kansu, suna yabon Ubangiji! Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki2 Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Isra'ilawa suka ƙudura su yi yaƙi. Mutane suka sa kansu da farin ciki. Alhamdu lillahi! Viz kapitola |