Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 5:17 - Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Gileyad ya tsaya gaban Urdun. Kai kuma Dan, don me ka ka yi ta zama a wajen jiragen ruwa? Asher ya ci gaba da kasance a bakin teku ya kasance a wuraren zamansa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

17 Kabilar Gad suna tsaya a gabashin Urdun, Kabilar Dan kuma ta tsaya a wuraren kiwo. Kabilar Ashiru ta zauna a bakin teku, Sun zauna a gefen teku.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 5:17

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy