Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 5:16 - Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Don me kuka tsaya a wutar sansani don ku ji makiyaya suna kiran garkuna? A yankunan Ruben aka yi bincike zuciya sosai.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

16 Don me suka tsaya daga baya tare da tumaki? Don su saurari makiyaya na kiran garkuna? Hakika kabilar Ra'ubainu ta rarrabu, Ba su shawarta su zo ba.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 5:16

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy