Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 5:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 ’Ya’yan sarautar Issakar suna tare da Debora; I, Issakar yana tare da Barak, yana binsa a guje zuwa kwari. A yankunan Ruben aka kuma bincike zuciya sosai.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 Shugabannin Issaka suna tare da Debora, Hakika, Issaka ya zo, Barak kuma ya zo, Suka bi bayansu zuwa kwari. Amma kabilar Ra'ubainu ta rarrabu, Ba su shawarta su zo ba.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 5:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy