Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 5:12 - Sabon Rai Don Kowa 2020

12 ‘Ki farka, ki farka, Debora! Ki farka, ki farka, ki tā da waƙa! Ka farka, ya Barak! Ka ta sa kamammunka gaba, ya ɗan Abinowam.’

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

12 Ki ja gaba, ke Debora, ki ja gaba! Ki ja gaba! Ki raira waƙa, ki ja gaba! Ka ci gaba, kai Barak, Ɗan Abinowam, ka tasa kamammunka gaba!

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 5:12

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy