Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 4:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 sai Sisera ya tattara keken yaƙinsa na ƙarfe ɗari tara wuri ɗaya da dukan mutanen da suke tare da shi daga Haroshet Haggoyim zuwa Kogin Kishon.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 Sai Sisera ya tattaro karusansa na ƙarfe duka guda ɗari tara, da dukan mutanen da suke tare da shi, tun daga Haroshet ta al'ummai, har zuwa Kogin Kishon.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 4:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy