Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 21:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 ku lura. Sa’ad da ’yan matan Shilo suka fito waje don su yi rawa, ku fito a guje daga gonakin inabi, kowannenku yă kama wa kansa mata daga cikin ’yan matan Shilo, ku tafi ƙasar Benyamin.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

21 ku lura, idan 'yan matan Shilo sun fito domin su yi rawa, sai ku fito daga cikin gonakin inabi, kowa ya kama daga cikin 'yan matan da ƙarfi, ya sami mata ke nan, ya tafi da ita a ƙasar Biliyaminu.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 21:21

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy