Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 20:6 - Sabon Rai Don Kowa 2020

6 Na ɗauki ƙwarƙwarata na yayyanka gunduwa-gunduwa na aika da shi ga kowane yankin gādon Isra’ila, domin sun aikata mugu abu da abin kunya a Isra’ila.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

6 Ni kuwa na ɗauki gawarta na yanyanka gunduwa gunduwa na aika cikin ƙasar gādon Isra'ila duka, gama waɗannan mutane sun aikata abin ƙyama da abin kunya ga dukan Isra'ila.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 20:6

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy