Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 20:39 - Sabon Rai Don Kowa 2020

39 a sa’an nan ne mutanen Isra’ila za su juya su fāɗa wa mutane Benyamin da yaƙi. Mutanen Benyamin sun fara karkashe mutum talatin na Isra’ila, sai suka ce, “Muna cin nasara a kansu kamar dā.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

39 Idan mutanen Isra'ila sun hangi hayaƙin, sai su juya su fāɗa wa mutanen Biliyaminu da yaƙi. Kafin alamar hayaƙin sai mutanen Biliyaminu suka fara kashe wa Isra'ilawa wajen mutum talatin. Suka ce, “Ai, suna shan ɗibga a hannunmu kamar yadda suka sha da fari.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 20:39

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy