Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 20:36 - Sabon Rai Don Kowa 2020

36 Sa’an nan Benyamin suka ga an ci su. To, mutanen Isra’ila sun yi ta ja da baya daga mutanen Benyamin domin suna dogara ga waɗanda sa su yi kwanto kusa da Gibeya ne.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

36 Mutanen Biliyaminu kuwa suka gane an ci su da yaƙi. Mutanen Isra'ila kuwa suka yi ta ja da baya daga mutanen Biliyaminu domin sun dogara ga mutanensu da suka yi wa Gibeya kwanto.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 20:36

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy