Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 20:32 - Sabon Rai Don Kowa 2020

32 Yayinda mutanen Benyamin suna cewa, “Muna cin nasara a kansu kamar dā,” Isra’ilawa kuwa suna cewa, “Mu yi ta jan da baya mu janye su daga birni zuwa kan hanyoyi.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

32 Sai mutanen Biliyaminu suka ce, “Mun fatattake su kamar dā.” Amma Isra'ilawa suka ce, “Mu gudu don mu jawo su nesa da birnin zuwa karauka.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 20:32

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy