Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 20:31 - Sabon Rai Don Kowa 2020

31 Mutanen Benyamin suka fito su same su aka kuma jawo su nesa da birnin. Suka fara karkashe Isra’ilawa kamar dā, har aka kashe wajen mutum talatin a filaye da kuma a hanyoyi, wadda take zuwa Betel da kuma wadda take zuwa Gibeya.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

31 Mutanen Biliyaminu kuma suka fito, suka tasar musu. Aka jawo su nesa da birnin. Suka fara kashe Isra'ilawa kamar yadda suka yi a dā, suka kashe wajen mutum talatin a kan karauka wadda ta nufi Betel da wadda ta nufi Gibeya, da filaye.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 20:31

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy