Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 20:28 - Sabon Rai Don Kowa 2020

28 Finehas ɗan Eleyazar, ɗan Haruna, kuwa yana hidima a gabansa.) Suka ce, “Mu sāke haura mu yi yaƙi da mutanen Benyamin ’yan’uwanmu, ko a’a?” Ubangiji ya ce, “Ku je, gama gobe zan ba da su a hannuwanku.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 20:28

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy