Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 2:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Mutane suka bauta wa Ubangiji duk tsawon kwanakin Yoshuwa da na dattawan da suka rayu bayansa waɗanda suka ga manyan abubuwan da Ubangiji ya yi wa Isra’ila.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

7 Isra'ilawa kuwa suka bauta wa Ubangiji dukan kwanakin Joshuwa, bayan rasuwarsa kuma suka bauta wa Ubangiji dukan kwanakin dattawan da suka ga dukan manyan ayyukan da Ubangiji ya yi domin Isra'ilawa.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 2:7

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy