Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 2:14 - Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Cikin fushinsa a kan Isra’ila Ubangiji ya ba da su ga hannun waɗanda suka kawo musu hari suka washe su. Ya sayar da su ga abokan gābansu da suke kewaye da su, waɗanda ba za su iya yin tsayayya da su ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

14 Ubangiji kuwa ya husata da Isra'ilawa, ya bashe su ga waɗanda za su washe su. Ya sa magabtansu da suke kewaye da su suka sha ƙarfinsu, har ya zama Isra'ilawa ba su iya kāre kansu daga maƙiyansu ba.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 2:14

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy