Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 18:30 - Sabon Rai Don Kowa 2020

30 A can mutanen Dan suka kafa wa kansu gumaka, Yonatan ɗan Gershom, ɗan Musa, da ’ya’yansa maza firistoci ne na kabilar Dan har lokacin da aka kwashe mutane zuwa bauta.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

30 Danawa fa suka kafa gunkin domin su yi masa sujada. Jonatan, ɗan Gershom, ɗan Musa, shi da 'ya'yansa maza, suka zama firistocin Danawa, har zuwa ranar da aka kwashe mutanen zuwa bauta.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 18:30

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy