Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 18:29 - Sabon Rai Don Kowa 2020

29 Suka sa wa birnin suna Dan, wato, sunan kakansu Dan, wanda aka haifa wa Isra’ila, ko da yake a dā ana kira birnin Layish.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

29 Suka sa wa birnin suna Dan, ɗan Yakubu. Kafin wannan lokaci kuwa ana kiran birnin Layish ne.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 18:29

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy