Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 18:23 - Sabon Rai Don Kowa 2020

23 Da suna ihu suna binsu, sai mutanen Dan suka waiga suka cewa Mika, “Mece ce damuwarka da ka kira mutanenka su zo su fāɗa mana?”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

23 Suka yi wa Danawa tsawa. Da suka waiga, sai suka ce wa Mika, “Me ya faru? Me ya kawo waɗannan 'yan iska?”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 18:23

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy