Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 18:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Sai firist ya yi farin ciki. Ya ɗauki efod, sauran allolin gida da siffar da aka sassaƙa ya tafi tare da mutanen.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

20 Da firist ɗin ya ji haka, sai ya yi murna, ya ɗauki falmaran da kan gida da sassaƙaƙƙen gunki, ya tafi tare da su.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 18:20

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy