Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 18:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Sa’ad da waɗannan mutane suka shiga gidan Mika suka ɗauke gunkin da aka sassaƙa, efod, sauran allolin gida da kuma gunki na zubi, sai firist ya ce musu, “Me kuke yi?”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

18 Sa'ad da mutum biyar ɗin nan suka shiga gidan Mika suka ɗauki falmaran, da sassaƙaƙƙen gunki, da kan gida, da gunki na zubi, sai firist ɗin ya ce musu, “Me kuke yi?”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 18:18

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy