Mahukunta 17:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Mika ya ce masa, “Daga ina kake?” Ya ce, “Ni Balawe ne daga Betlehem a Yahuda, ina kuwa neman wurin zauna ne.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki9 Mika ya tambaye shi, “Daga ina ka zo?” Ya ce, “Ni Balawe ne na Baitalami ta Yahudiya, ina neman wurin da zan zauna.” Viz kapitola |