Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 17:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 ya bar garin ya tafi neman inda zai zauna. A hanyarsa ya zo gidan Mika a ƙasar tudu ta Efraim.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Saurayin kuwa ya yi ƙaura daga Baitalami. Sa'ad da yake tafiya sai ya iso gidan Mika, a ƙasar tudu ta Ifraimu.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 17:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy