Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 17:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 To, wannan mutum Mika yana da ɗakin gumaka, ya yi efod da waɗansu gumaka, ya kuma naɗa ɗaya daga cikin ’ya’yansa firist nasa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 Mika kuwa yana da ɗakin gumaka. Ya yi gumaka, da falmaransu, da kan gida. Ya keɓe ɗaya daga cikin 'ya'yansa maza domin ya zama firist nasa.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 17:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy