Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 15:1 - Sabon Rai Don Kowa 2020

1 Daga baya, a lokacin girbin alkama, Samson ya ɗauki ɗan akuya ya tafi yă ziyarci matarsa. Sai ya ce, “Zan in shiga ɗakin matata.” Amma mahaifinta ya hana shi shiga.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

1 Bayan 'yan kwanaki, sai Samson ya tafi ya ziyarci matarsa, ya kai mata ɗan akuya, a lokacin girbin alkama. Ya ce wa mahaifinta, “Zan shiga wurin matata a ɗakin kwana.” Amma mahaifinta bai yardar masa ba.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 15:1

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy