Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 14:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Kafin rana ta fāɗi a rana ta bakwai mutane garin suka ce masa, “Me ya fi zuma zaki? Me ya fi zaki ƙarfi?” Samson ya ce musu, “Da ba don kun haɗa baki da matata ba, da ba za ku san amsar kacici-kacici ba.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

18 A rana ta bakwai, kafin rana ta faɗi, mutanen garin suka ce masa, “Me ya fi zuma zaƙi? Me kuma ya fi zaki ƙarfi?” Ya kuwa ce musu, “Da ba don kun haɗa baki da matata ba, Da ba ku san amsar ka-cici-ka-cicin ɗin nan ba.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 14:18

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy