Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 14:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 In kuma ba ku iya ba ni amsar ba, dole ku ba ni rigunan lilin talatin da tufafi talatin.” Suka ce, “Ka gaya mana kacici-kacicin.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 Amma idan kun kāsa ba ni amsar, to, ku ne za ku ba ni rigunan lilin talatin da waɗansu rigunan na ado.” Sai suka ce, “To, faɗi ka-cici-ka-cicin mu ji.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 14:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy