Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 13:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 gama za ki yi ciki, ki haifi ɗa. Aska ba za tă taɓa kansa ba, domin yaron zai zama Banazare, keɓaɓɓe ga Allah tun daga haihuwa, shi ne kuwa zai soma ceton Isra’ilawa daga hannuwan Filistiyawa.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 gama za ki yi juna biyu, ki haifi ɗa. Ba za ki taɓa aske kansa ba Zai zama keɓaɓɓe ga Allah tun daga cikin ciki. Shi ne zai ceci Isra'ilawa daga hannun Filistiyawa.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 13:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy