Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 13:10 - Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Sai matar ta ruga don ta faɗa wa mijinta, ta ce, “Ga shi ya zo! Mutumin da ya bayyana mini ran nan!”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

10 Don haka sai ta sheƙa a guje zuwa wurin mijinta, ta faɗa masa, “Ga mutumin da ya zo wurina ran nan, ya sāke zuwa.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 13:10

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy