Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 12:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Yefta ya shugabanci Isra’ila shekara shida. Sa’an nan Yefta mutumin Gileyad ya mutu, aka kuwa binne shi wani gari a Gileyad.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

7 Yefta mutumin Gileyad ya shugabanci Isra'ilawa shekara shida, sa'an nan ya rasu. Aka binne shi a garinsu, wato Gileyad.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 12:7

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy