Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 12:3 - Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Da na ga ba za ku taimake ni ba, sai na yi kasai da raina na kuwa haye don in yaƙi Ammonawa, Ubangiji kuwa ya ba ni nasara a kansu. To, don me kuka zo yau don ku yaƙe ni?”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

3 Sa'ad da na ga ba ku cece ni ba, sai na yi kasai da raina, na haye don in yi karo da Ammonawa. Ubangiji kuwa ya ba da su a hannuna. Me ya sa kuka zo yau don ku yi yaƙi da ni?”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 12:3

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy