Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 11:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Mutanen Gileyad suka ce masa, “Duk da haka, muna juyo wajenka yanzu, ka zo tare da mu mu yaƙi Ammonawa, za ka kuma zama shugaban duk wanda yake zama a Gileyad.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Sai dattawan Gileyad suka amsa masa, “Abin da ya sa muka zo wurinka yanzu, shi ne domin ka tafi tare da mu ne mu yi yaƙi da Ammonawa, ka kuma zama shugaban dukan jama'ar Gileyad.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 11:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy