Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 11:35 - Sabon Rai Don Kowa 2020

35 Da ya gan ta, sai ya yayyage tufafinsa ya yi kuka ya ce, “Kaito! ’Yata! Kin karya mini gwiwa, kuma na lalace, domin na yi wa’adi ga Ubangiji da ba zan iya in karya ba.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

35 Sa'ad da ya gan ta sai ya yayyage tufafinsa, ya ce, “Kaito, 'yata, kin karya mini gwiwa, kin zamar mini babban dalilin wahala. Na riga na yi wa'adi ga Ubangiji, ba kuwa zan iya warware shi ba.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 11:35

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy