Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 11:25 - Sabon Rai Don Kowa 2020

25 Ka fi Balak ɗan Ziffor, sarkin Mowab ne? Ka taɓa ji ya yi hamayya da Isra’ila ko yă yi yaƙi da su?

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

25 Kana zaton ka fi Balak, ɗan Ziffor, Sarkin Mowab? Ka ji ya taɓa hamayya da Isra'ilawa? Ko kuwa ka ji ya taɓa yin yaƙi da su?

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 11:25

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy