Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 11:23 - Sabon Rai Don Kowa 2020

23 “To, da yake Ubangiji, Allah na Isra’ila, ya kori Amoriyawa a gaban mutanensa Isra’ila, wane ’yanci kake da shi da za ka karɓe ta?

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

23 To, ai, ka ga Ubangiji Allah na Isra'ila ne ya kori Amoriyawa saboda jama'ar Isra'ila. To, yanzu so kake ka ƙwace mana?

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 11:23

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy