Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 11:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Sarkin Ammonawa ya ce wa jakadu, “Sa’ad da Isra’ilawa suka fito daga Masar, sun ƙwace mini ƙasa tun daga Arnon zuwa Yabbok, har zuwa Urdun. Yanzu ka mayar mini ita cikin salama.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 Sarkin Ammonawa ya amsa wa jakadun Yefta cewa, “Domin lokacin da Isra'ilawa suna tahowa daga Masar sun ƙwace mini ƙasa tun daga Kogin Arnon zuwa Kogin Yabbok, har zuwa Kogin Urdun. Yanzu sai ka mayar mini da ita cikin lumana.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 11:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy