Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 10:17 - Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Sa’ad da aka kira Ammonawa su yi ɗamarar yaƙi, sai su kuma kafa sansani a Gileyad, Isra’ilawa kuwa suka tattaru suka kafa sansani Mizfa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

17 Sojojin Ammonawa kuwa, suka tattaru, suka kafa sansani a Gileyad. Isra'ilawa kuma suka tattaru, suka kafa nasu sansani a Mizfa.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 10:17

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy