Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 10:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 Amma Isra’ilawa suka ce wa Ubangiji, “Mu dai mun yi zunubi. Ka yi da mu abin da ka ga dama, amma muna roƙonka ka cece mu a yanzu.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 Amma Isra'ilawa suka ce wa Ubangiji, “Mun yi zunubi, ka yi mana duk irin abin da ka ga dama, amma in ka yarda ka cece mu yau.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 10:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy